Islamic medicine is the body of medical knowledge and practice which began in the early Islamic period and which is being currently practiced by Muslim physicians in Muslim and non-Muslim countries.
Author Archives: bunyamingidan1
Islamic medication
Muna sanar da Yan uwa mun bude Chanel a YouTube Domin wayar da Kan Yan uwa akan harkar maganin musulunci da Neman tsari ga shedanu
Domin Karin bayani :07063503760 ,.ko YouTube channel:Bunyaminislamicmedication
Duk Wanda yasadar Dani Zai sadu da Allah(Zumunci)
Yan uwa na da iyayena,Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu.
Ni Bunyamin Abban khairat da Tasnim Na kudurce a zuciyata Zan taimakawa Yan uwa na da dangina baki daya ta hanyar da Allah yabani Iko.
Nayi yin kurin kirkirar wannan site Badan komiba Sai dan cigaban zuri’ar mu mu ma awayi gari a Duniya ana Jin motsin mu,Kamar yadda duniyar Takoma kiyamiya da fasaha (Technological and computerised) shiyasa Naga yakamata ace mun motsa Daga inda muk zuwa mataki nagaba Allah yabani Ikon Hakan.
Babbar munafar jijiyar bishiyar li irabin gidan shanu nake san ginawa tare da ni da Ku gaba daya domin yaran mu masu zuwa kada tsatsan su ya yanke watarana,ko mu kan mu mu wayi gari manyan na mu sun kare bamu yi irin wannan gagarumin aiki ba.
Kalubale kada mudinga cewa zamuyi munyin shine Kawai mafuta kayarda Kawai zaka taimaka Sai Allah yataimake ka kada ka Kula da Yan Bani Na iya bazasu yima ka komiba Sai Burga da iyayi Na banza.
Akarshe Duk Dan family din gidan shanu da yaga wannan sakon Dan Allah yayimana addu’ar samun nasara idan yana da Ikon taimakawa ko tawane bangarene muna bukata .
Turawa wannan sakon zuwa ga family din gidan shanu,ko danta ko jika ko Wanda Ke da alaqa da gidan kayi ko Karin follow din wannan page,domin kai ma kashigo gidan.
Sakon godiya gare Ku da fatan alkhairi Yan uwana Ina kaunar Ku wasalam.
Writer by : bunyamingidan1@gmail.com